Baby mu dan tada da ke
Na zaune, bai ga gari ba
Mu dan zaga da ke
Mu je America, Asia
Mu dawo Ghana da ke
A Nigeria, mu yi ta Bauchi, garin masa da ke
Baby mu dan tada da ke
Na zaune, bai ga gari ba
Mu dan zaga da ke
Mu je America, Asia
Mu dawo Ghana da ke
A Nigeria, mu yi ta Bauchi, garin masa da ke
I'll take you round the world, I'll make you a tourist
Anywhere you wanna go, let's have a tour list
From the Islands, the deserts, the forests
Mu dawo Yankari, Bauchi, gida a North-East, yeah!
In nuna miki gata
Daga ranar litinin zuwa talata
Gobe laraba, jibi alhamis
Jumma'a kuwa gata
Har asabar, zuwa lahadi
Eh, a tabbas, ki na da aji
Malama, yau me za mu koya as darasi?
Eh za ki tafi
Amma sai gobe, biyar da rabi
Mu dan taka da ke
Kin san ni, bana sake
The homey no dey dull, manyan harka da ke
Baby mu dan tada da ke
Na zaune, bai ga gari ba
Mu dan zaga da ke
Mu je America, Asia
Mu dawo Ghana da ke
A Nigeria, mu yi ta Bauchi, garin masa da ke
Baby mu dan tada da ke
Na zaune, bai ga gari ba
Mu dan zaga da ke
Mu je America, Asia
Mu dawo Ghana da ke
A Nigeria, mu yi ta Bauchi, garin masa da ke
Ina gadara da ke
Na kan so rana na ta fara da ke
Muna nan, har ranan tafada da ke
In da, ina dare ya yi, in kwanta da ke, eh
Kin san bana suke, hmm, hmm
Na dauke ki da mutunci, me yasa zan ya da ke
See baby na, zan haukace
Idan ki ka bar ni, zan lankwashe, eh-eh
Ni zan wargaje
Na ce!
Baby mu dan tada da ke
Na zaune, bai ga gari ba
Mu dan zaga da ke (zaga)
Mu je America, Asia
Mu dawo Ghana da ke (Ghana da ke)
A Nigeria, mu yi ta Bauchi, garin masa da ke (masa da ke, masa da ke)
Baby mu dan tada da ke (tada da ke)
Na zaune, bai ga gari ba
Mu dan zaga da ke (wayo)
Mu je America, Asia
Mu dawo Ghana da ke (Ghana da ke)
A Nigeria, mu yi ta Bauchi, garin masa da ke (masa da ke, masa da ke)
Mu rika wasa da ke, mu rika, mu rika, mu rika wasa da ke
Mu rika, mu rika wasa da ke, mu rika
Concept
Поcмотреть все песни артиста