Sarcastic laugh... boykillah killah Ji mana ku siya guys boc Gas Four years don waka ya sake dawowa normal normal Gaskiya gaskiya Gwamnatin rudani Shekera hudu pa yayi sun zago Mun saba da duhu tun dane Aljuhu da dubu pa gasu sun dawo Gashi sun dawo da sohon labari Makaryatane Gashi sun dawo da sohon labari Makaryatane Gashi sun dawo da sohon Sun dade suna mana karya mun dade da bari wa allah Afani da mu suke zalla karya sun sun gan aljana Sun barmu shikin sanani Kunlun muke tunani Basu nunama asali sai zallan bakin Hali Sakamakooooo akwai ranan ramakoooo Dawakazoooo a ranan ramakoooo Gwamnatin rudani Shekera hudu pa yayi sun zago Mun saba da duhu tun dane Aljuhu da dubu pa gasu sun dawo Gashi sun dawo da sohon labari Makaryatane Gashi sun dawo da sohon labari Makaryatane Gashi sun dawo da sohon Oh har wani karon ya zago Bukatun kuri'un ya taso Dabaru sai dai su yi ma bako Bani kunnuwar ku ku anshi sako Yau fa banza ba za ta samu ba Domin har yanzu bamu gamsu ba Hanyoyi till date basu gyaru ba Ba wuta ba ruwa maganar ASUU Fa? Bayan shekaru hudu me ya chanza? Suna ta mana karya Su ci abinci sau uku A rana mu Kuwa da wuya mukan karya Ga talauci ga rashin aiki Ga ta'addanci da bada cin hanci Ba A bin doka, ba abun mora Namu ne but kan mu samu sai Mun roka Gwamnatin rudani Shekera hudu pa yayi sun zago Mun saba da duhu tun dane Aljuhu da dubu pa gasu sun dawo Gashi sun dawo da sohon labari Makaryatane Gashi sun dawo da sohon labari Makaryatane Gashi sun dawo da sohon