Kishore Kumar Hits

Umar MB - Abincin Ruhi текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: Abincin Ruhi


So ne abincin ruhi na
Abinda nakeso shi ne zabi na
So ne abincin ruhi na
Wanda nake so na sa shi a قلبي na

So zana yo bita karda ki damu
Dama ki min rakiya so da shi na kamu
In har kikayi hakan ba mai tare mu
Sa'ilin da kinka amince za'a gamu
Bazan yadda ke ba
Kar ki sa ni rana
Idanu ki duba
Kar ki sa ni rana

Ka harba mashi jefo in tabe kibiyar
Ka soke rai na shiyasa ni nake chigiyar
Ko fa sun ki ko sun so
Na riga da nayi niyyar
Kai zaka zam abokin da zanayo tafiyar
Bazan yadda kai ba
Da kai kadai na saba
Ya mamaye ni so abin fahari na
So ne abincin ruhi na
Abinda nakeso shi ne zabi na

So ne abincin ruhi na
Wanda nakeso na sa shi a قلبي na
Kula da kar ki ce mini zaki barni
Duk inda zaki zauna jani chan ki kai ni
So ki bani da kauna ki rufa ni ki saya ni
Barazana a nai mini kar ki za a badda ni
Bani ja da baya
Ina zuciya?
Rana rabba karya
Fitar da gaskiya

Alkalami da rubutu
Ke sanya a gane karatu
San ka da shi na amintu
Zuciya tini ko ta zautu
Gunka gashi nazo
Da wasu yan bukatu
Farincikin ka zai sa
Nayo kida da shantu
Rana ba dare ba
Kai nake ta duba
Bani zana karba
Baza na yar ba

So ne abincin ruhi na
Abinda nakeso shi ne zabi na
So ne abincin ruhi na
Wanda nake so na sa shi a قلبي na

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель