Kishore Kumar Hits

Umar MB - So ne текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: Gangariya


So ne sillar kauna
Ya kama rai na, sanki
(So neh sillar kauna)
So neh!
So neh!
Sirri na dukka na haka
Na binnai 'a cikin dakka
So ba ruwan sa da daukaka, tarin dukiya ma haka
Dama ki bani gurin kwana, iya wuya nai sha'ani na
Na kara saita kalamai na
In furta maki zance na,
So neh
So neh
Yanai
So dai

Kaya na, na hada, nazo kiyi mini shimfida
Ki rausaya nayo kida, ki fadi so karda kiyi rada
Zuciyarki tana haske, idan nayi maki take
Alkawari amsa ki rike, raunin zuciya ciwon so neh
So neh
So neh
So neh
So neh

So ya sani cikin sarka
Ya sanya zuciya na dakka
Ga hannu na ki dan rika
Nima na dan dara haka
Yan mata ke che idon gari
Da ke zaniya dukka lammari
So neh yaja kin ji zahiri, abunda kika gani so neh
So neh
So neh
So neh
So neh
So neh
So neh
So neh
So neh

Soo neh
Soo neh

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель