Kishore Kumar Hits

Umar MB - Kyakkyawa текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: Gangariya


Kyakkyawa, kinga kina da kyau wallahi
Kyakkyawa, kinga kin sa maza na layi
Kyakkyawa, sanki ya sa ni nakeyin juyi
Kyakkyawa, mi yafaru kike walsha
Ba'a ganin so da idanu
Ba'a taba shi da hanu
Kawai a rai in ya zaunu
Mu bishi so sannu a sannu
Allah ne ya hada
Allah ne ya hada
So babu mai raba
Ouu ouu
Hello, hello, hello
Ouu ouu
Hello, hello, hello
Ouu ouu
Hello, hello, hello
Ouu ouu
Hello, hello, hello
Sanki nake yar yarinya
Kece duniya ta, kamar na sha giya
Sanki zuciya ya hukunta
Mai farar a niyya kalar ki naga za in sufunta
Wayyo duniya, da dadi idan kina a gefai na
Kar ki ce mini wai ban kai ba
Ki dau wani chan ba ni ba
Da juna mun saba, daurai kar ki raba
Gani, jani ki kaini ki bani, (hello hello hello)
Gani, masoyin ki ki bani, (hello hello hello)
Ouu ouu
Hello, hello hello
Ouu ouu
Hello, hello hello
Ouu ouu
Hello, hello hello
Ouu ouu
Hello, hello hello
Ouu ouu
Ouu ouu
Ouu ouu
Ouu ouu

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель