Kishore Kumar Hits

Umar MB - Rai dai текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: Gangariya


Zo mana
Yan mata, muje mana
Yaki zo mana
Yan mata, muje mana
Kar ki juya ki ban baya
Sanki zai zaman kaya, fito fito
Ki bar buya, mu mutu tarai
Kalamai muke musaya
Da ke da ce akan soyayya
Ra'ayi ya zam daya
Gamu tarai
Mai walwali na idanu
Yan mata sannu
Tunda gaki a hannuna, zan baki kulawa
Makauniyar zuciya
A zahiri ba irin ta
Riqe ki tarairayai ta
Haka so ne
Makauniyar zuciya
A zahiri ba irin ta
Riqe ki tarairayai ta
Haka so ne
Muka zauna ni da ke, zamu kaffa misalai
Muka jera ni da ke. koh zan tara dalilai
A rai na fama da ke, taya zan bude makullai
In har zan furta furrichi sai ke
So kinshigin duniya
So malamin duniya
Komai kan shi zan iya
Domin shi so ne
Makauniyar zuciya
A zahiri ba irin ta
Riqe ki tarairayai ta
Haka so ne
Ina da, ina da ina da ke
Mu jera, mu zaga dani da ke
Angama, ankarai an bani ke
Nagaza in gane ya kike ne?
Nagaza in runtsa ya haka ne?
Duniya ta, tana a hanun ki
Zo mana
Yan mata, muje mana
Yaki zo mana
Yan mata, muje mana
Yaki zo mana

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель