Kishore Kumar Hits

Umar MB - Kyale kowa текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: Gangariya


MB
Bani da damuwa sosai
Ba abunda ke damu na
Sai dai ba lokacin sosai barai nai bayanin kai na
Na kyale kowa na kyale komai
Na rufe sirri na
In nayi dai dai ko na saba zai dawo kai na
Nima uwa ta haife ni
In nayi kuskure ku yafe ni
In zunubi ne Allah ka yafe ni
Nagane banida lokacin kai na
Sai lokacin bauta
Ka kyale kowa
Ka kyale komai
Ka kama layin ka
Babu kowa koh babu komai
Ba abun dauka
Wanda ka baiwa riga, ka yiwa wando ke son ya kada ka
Dan adam abun tsoro ba a gane ka ba a shaidar ka
Ni ma uwa ta haife ni

Ya rabbi, kasan dai baza mu iya ba
Rabbi, ba dan kai bama zo nan ba
Da albarka, to lallai bama tabai ba
Albarka, lallai bama tabaiwa
Ina da rai ina da lafiya
Ina da kyakkywar mahaifiya
Dawainiya da min tarbiya
Ka ce kar na gajiya
Na bar wa Allah komai
Na bar wa Allah komai
Ka kyale kowa
Ka kyale komai
Ka kama layin ka
Babu kowa koh babu komai
Ba abun dauka, (wallahi ba)
Wanda ka baiwa riga ka yiwa wando ke son ya kada, (ya kada ka)
Dan adam abun tsoro ba a gane ka ba a shaidar ka
Ka kyale kowa
Ka kyale komai
Ka kama layin ka
Ashe babu kowa, babu komai
Ba abun dauka
Ka kyale kowa
Ka kyale komai
Ka kama layin ka
Babu kowa koh babu komai
Ba abun dauka
Wanda ka baiwa riga ka yiwa wando ke son ya kada ka
Dan adam abun tsoro ba a gane ka ba a shaidar ka

MB

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель