Kishore Kumar Hits

Umar MB - Oyoyo текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: Gangariya


(Oh-yo-yo farinciki na) (oyoo)
(Zabin ruhin da raina) (ruhi na)
(Kin zama malaki na)
(Share ruwan ido na)
Oh-yo-yo farinciki na (oyoo)
Zabin ruhi da raina (ruhi na)
Kin zama malaki na
Share ruwan ido na
Sirrin sai dan halali
Ina sonki babu dalili
Zuciya kin mata kulli
A zuciya kinyi kulli
Idan babu ke
Waye zan rike
Idan na yaada ke
Toh wa zan rike
Oh-yo-yo
Ruhina
Indai dakai ba ja da baya
Rana fito kya rabbakara
Indai akanka neh bani sanya kar in rasa ka
Masoyi ka tara baiwa, ka tara baiwa ka kyera kowa
Zan maka so ciki da kulawa, bana gudun ka
Dolle tozali da mai kyalkyali
Kana ta walwali, kana da hankali
Oh-yo-yo
Ruhina

A so bana gajiya (oh-yo-yo)
Kyakkyawa na chigiya (ruhina)
Mace mai kyawun aniya
Ki kira ni nayo rakiya
Allah ya maki sutura (oh-yo-yo)
Ban damu ba nai ta jira (ruhina)
Sanki na ringa jira
Babu batun hakura
Wani kallo, ta biyo ni da kallo
Gwallo, kunga tana mani gwallo
Allah ya sanni, na so ka gaskiya
Kuma Allah da magani ke bamu kariya
Duhun dare, ruwa anyi harda walkiya
Ban gudun ka, kai ke saka ni dariya
Mai ban magani, (oh-yo-yo)
Yace sai da ni (oh-yo-yo)
Shi bai yada ni (oh-yo-yo)
Mai ban magani (oh-yo-yo)
Oh-yo-yo
Oh-yo-yo
Oh-yo-yo

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель