Kishore Kumar Hits

Umar MB - Ina Kyauna Ki Ladidi текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: NA LADIDI


Tinda kin ga ina kaunarki Ladidi
Duniya kece nake kallo
Zanyi komai a kanki duba Ladidi
Bani ja baya duk wuya kinji Ladidi
Naga kuna shirin ku sakani a rudani
Cikin ku wa zaizo ya yanta ni?

Karku dan bata lokaci na
Bar ni domin naja zare na
Mai biyarki zan sa shi rana
Ladidi
Ladidi kinsa ina ta nema
Na sauke duka girma
Ciwon sanki na fama
Ladidi
Gani ina nemanka
Da gaske ina kaunarka
Ina kwana da begen ka
Ni Ladidi

Duniya tawa wallah' sai dake
Kinga an sanni kuma ni dake
Yarda inzo in jera dake
Ladidi
Kinga zan miki yan magangan'
Nai karo kanki harda aljani
Na sha wuya kuma naki in hanu
Ladidi
Kamar haka yanzu ka fara
Kanka banda dabara
Cikin dubu in an jera ba kamar Ladidi

Tunda dai sanki na da tsari
Masoya nine na fari
Keke boye sirrina Ladidi
Bani hanunki mu tafa
Kina da kyawun sifa
Kinyi ado da atamfa
Zo kiyi mini rumfa
So ba a yi shi a dole
Ka bar batun saka lalle
Zuciyata na kulle baniso Ladidi

Soyayya ce na kawo
Dan Allah kiji dawo
Karki saka nayi waiyo
Kawai ki mini oyoyo
Dole a kanki su juya
Domin na dasa aya
Kibar batun mai laya Ladidi
Zuciya kwaita da buri
Bata fatan sharri
Je ka nemi gwanarka ka bar batun Ladidi

Oh munyi shakuwa dake ashe
Bani rabuwa dake ashe
Ke kamar zara ce yaushe
Zamu hade dake
Zan kora kowa kalla
Yarinya kalla na kalla
Kina da tsada ya tagula
Yarinya Ladidi
Yarinya Ladidi
Naga kuna shirin ku sakani a rudani
Cikin ku wa zaizo ya yanta ni?

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель