Kishore Kumar Hits

Umar MB - Sarauyina текст песни

Исполнитель: Umar MB

альбом: NA LADIDI


Ina da tambaya yau gareka so
Wai ina kake kwana?
Kana a zuciya koko wani gu
Ka shigede tare da raina
Akwai abun da so yazo ya yayafa
Cikin jiki sinadari ya bayyana
Hakan nake ta bi dake dadi wuya
So na da ni'ima sanan da armashi
Masoyiya Ladidi
Ban san meye yasa nake ta sanki ba
Masoyiya Ladidi
Farin jinin ki ke sakani fargaba (Ladidi)
Ba dabo cikin samun nawa daukaka
Farin jini yana ruhina na tsarkaka
In kin kuje ni zana ce, "Allah ya saka"
Kina ta shatale dani kamar an kuna fanka
Bari bari bata magani
Sai an kaida bar da an bani
Soyayya ta kai ni zamani
Bayan haka da ba babu ni
Rabo da kaddara sune nake jira
Buri baya mun rabon alwashi
Sarauniya Ladidi (Ladidi)
Nice nazamo nice nazamo sarauniya
Ga gimbiya Ladidi
Nice ake kira adon gari Ladidi

Kula dani, zan kula
Ki barni ni, da matsala
A rayuwa, sai da so
In babu so, da ajali
Ki sani a chan gidan gaba
Me ka nema ban maka ba?
Ki mini kinji shagwaba
Soyayya ruwan zuma ne-ee-ee
Ladidi
Ladidi

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель