Mama's boy studio Lsvee Mama's boy ♪ Dilin dilin Dilama Nidai bani son wani drama If you touch my baby wallahi zan dirama So kar ka fara don zakayi nadama Too expensive babu mai siya na Ga marsandi toh me zanyi da siyana Kai anafa kiyayana Don yan mata fa suna ce mun yayana Toh ki shigo ta kasa kasa yafi Amma karki manta kisa mayafi (you too hot oo) Baby kina da zafi Tinaninki da zurfi soft Kaman biredin 212 Gaki da katon kumatu Saboda ke na rabu da Fatu Saboda ta cika kawo bukatu Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Diddiddi Dilama (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Ki damke naki gayen shima ya damke nashi bebin (Dadalma) Ka damke naka bebin itama ta damke na ta gayen (Dadalma) Tunda dai Allah yasa na samu Kuma duk nan gurin an san mu Kowa ya damke tashi yabar mu Zanyi wuff da tawa in kai ta garinmu Toh taso in zabga miki liki Kina taku dai dai bonsas suna binki Dole in miki gata a bikinki Domin aguna sam ba wacce tafiki Gangan nan naku daga yau har Monday naku ne Kuyi rawa da taku ne Kuyi kasa kasa da bayanku ne Ki damke naki ne kuma itama ta damke nata ne Ya rage naku ne tunda sauti na riga na baku ne Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Diddiddi Dilama (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Ki damke naki gayen shima ya damke nashi bebin (Dadalma) Ka damke naka bebin itama ta damke na ta gayen (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Diddiddi Dilama (Dadalma) Dilin-dilin Dilama (Dadalma) Ki damke naki gayen shima ya damke nashi bebin (Dadalma) Ka damke naka bebin itama ta damke na ta gayen (Dadalma) Mama's boy studio Dadalma