Kishore Kumar Hits

Lsvee - Makiya текст песни

Исполнитель: Lsvee

альбом: Makiya

Mama's boy studio
Lsvee
Mama's boy
Itz Spyzy on the beat
Ko a gaban makiya ina dariya (ni ina dariya)
Tunda Allah nei yake bani kariya (yake bani kariya
Don haka dole nei in gyra career (in gyra career)
Munafukai Allah raba mu da munafukai munafukai

Munafukai Allah raba mu da munafukai ya Allah
Wai ya kuka sani gaba
Kumah ni komai ban muku bah
Allah dai yasa ina sallan asuba
You want to strike me ai baku kai ASUU bah (ASUU bah)
Munafukai koh kunki koh kun so dole mu kai
Allah ya bamu baiwa a cike da kai
Kai matsa gefe kar inyi ciki da kai
Nine kwaro (kwaro)
Mai fasa taro (taro)
Ina basu assignment a cikin kwakwalwansu kaman wanda yasha claro
Kafin kai yayi murfi (murfi)
Ya kai ga sai an dasa da kulfi
Dole na tabbata na tara kudaden
Da zan sa a cikin aljihu mai zurfi (a cikin aljihu mai zurfi)
Ko a gaban makiya ina dariya (ni ina dariya)
Tunda Allah nei yake bani kariya (yake bani kariya
Don haka dole nei in gyra career (in gyra career)
Munafukai Allah raba mu da munafukai munafukai
Munafukai Allah raba mu da munafukai munafukai
Munafukai Allah raba mu da munafukai ya Allah
Hassada ce ilahu bai bari bah
Wasu duk yadda akayi basa bari bah
Mu Kyle yan surku basa bar magana bah
Munafuki bai ji dadin hali bah
Mun sani basu bari
Muna bamu bari
Matsa ku dan bani guri
Rayuwa sai da wuri
Kullum dariya nakeyi
Su bakin ciki sukeyi
Allah godiya nakeyi
Kai mini babu mai hanawa
Ko a gaban makiya ina dariya (ni ina dariya)
Tunda Allah nei yake bani kariya (yake bani kariya
Don haka dole nei in gyra career (in gyra career)
Munafukai Allah raba mu da munafukai munafukai
Munafukai Allah raba mu da munafukai munafukai
Munafukai Allah raba mu da munafukai ya Allah
Itz Spyzy on the mix
Munafukai Allah raba mu da munafukai
Munafukai Allah raba mu da munafukai
Munafukai Allah raba mu da munafukai ya Allah

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Ole

2022 · сингл

Похожие исполнители

Feezy

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель

YNS

Исполнитель