Mama's boy studio Lsvee Mama's boy Babanka babanka ne babanka ne Babanka babanka ne babanka ne Ubanka-ubanka ne Ko yana da kudi ubanka ne Koh bashi da kudi ubanka ne In har shine ya tsuguna ha haifeka ka toh babu shakka ubanka ne Koh me gadi ne ubanka ne Koh yana shaye shaye ubanka ne Shi mahaifi ya wuce wasa kar ka raini shi ubanka ne Wasu na raina haifansu (haka ne) Suna kyaman haifansu (tabbas) Koh a makaranta sai kaga suna using sunan kanin babansu (mesa) Wai saboda shine attajiri (attajiri) Ku duba min wanan lamari (lamari) Ya za'ayi kaki wanda ya rike ka tun kana dan karamin jinjiri Bata hoto a gidan su sai dai neghbors koh kuma in taje Lagos Tafi son saurayi mai Marsandi wai bata son mai bus Kullum cikin aron kaya Bata so abarta a baya (a baya) Bata ma iya yin aiki a gida kullum sai tace ah don tire Ubanka-ubanka ne Ko yana da kudi ubanka ne Koh bashi da kudi ubanka ne In har shine ya tsuguna ha haifeka ka toh babu shakka ubanka ne Koh me gadi ne ubanka ne Koh yana shaye shaye ubanka ne Shi mahaifi ya wuce wasa kar ka raini shi ubanka ne In uban wani na gadi a gidanku karku raina shi don uban wani ne Shima ba haka yaso ba yazo neman kudi don ya ciyar da iyalai ne Haka abun yake Wasu yanzu fadi tashi suke Haka abun yake ya zaka dauki leman wani ka fake (leman wani ka fake) Hanunka dai bayi rubewa ka cire ka yar ubanka shine naka Ba a ado da uban wani koh ya mutu ba'a daukan gado a baka Aje gida a girmama tsoho Aje gida a girmama tsoho Aje gida a girmama tsoho Nace aje gida a girmama tsoho Ubanka ubanka ne Ko yana da kudi ubanka ne Koh bashi da kudi ubanka ne In har shine ya tsuguna ha haifeka ka toh babu shakka ubanka ne Koh me gadi ne ubanka ne Koh yana shaye shaye ubanka ne Shi mahaifi ya wuce wasa kar ka raini shi ubanka ne Ubanka ne Ubanka ne Ubanka ne