Lsvee Wacckkidbeat Mama's boy Mama's boy studio Tunda Allah ya nufa ai dole inci jan miya Wanda basu so inci suje su sha piya piya Gunga Allah ya tarfa mun gishiri akan piya Koda babu mai a mota dole nei insa giya This is a killer are you ready Daga bakin Mama's boy Lsvee Nine nake kwace musu baby's Babu Wataƙila babu maybe Indai muka zo toh sai an girgiza wando Muna zuba kamar ruwa a kwando An samu a cikin kawo da mando Hadda kasuwan bacci gun sai da gwanjo Mune a chan mune anan Muna eh muna ah Mune da chan kuma mune da nan Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nutse Chan kasa kasa kasa kasa chan kasa kasa Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nuste Chan kasa chenn kasa kasa kasa Chan kasa kasa chenn kasa kasa chenn kasa Kaga na sai sabon riga kace wai ba nawa bane na aro ne Kumah in kaga ina kashe kudi sai kace wai ya akayi na samo nei Meyasa abi hustler ina neman kudi on a regular Gashi yanzu an sani am popular Kumah duk al'amuran su na dagula Wanka kukeyi ba kwaskwarima Yanzu mah zanje inga Halima In na soma bana jin barima Kamar dan kune nake sai da barima Gani da swags gani da kaya Gani da ilimi gani da kudi Gani da mata kaman buhun ridi Suna kirana a waya Mune achan kumah mune anan Muna eh muna ah Mun cinye KD mun cinye Kano Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nutse Chan kasa kasa kasa kasa chan kasa kasa Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nuste Chan kasa chenn kasa kasa kasa Chan kasa kasa chenn kasa kasa chenn kasa Kasa (kasa) Kasa (kasa) Chenn (kasa) Kasa (kasa) Chenn (kasa)