(Mama's boy studio) Baby? Eh babe yane ya garin? Baby dan Allah Ina da dan wani matsala ne Matsala? Na miye haka? Baby don Allah urgent 2k nake bukata Saboda kasan bana tambayan kowa in ba kai ba Ke urgent 2k Kina nufin in baki urgent 2k Tab, bayan na ce, "Ina sonki kin ki sona" Are you okay? Sai yanzun zaki dawo Kice nauyin ki ni zan sauke? Ai ni ba jaki ne ba Tunda kin bani in roke Eh urgent 2k Kaji wai in bata urgent 2k Banji da kyau ba (urgent 2k) Kince mene (urgent 2k) Say what? (Urgent 2k) Don Allah kara fada (urgent 2k) Nifa ban jin ki (urgent 2k) Kince mene? (urgent 2k) Kina aiki ma First Bank Amma kinzo GT Bank wai ya baki salary Kinayin maula kuma in baki sai kice a baki kari 2-2k kike ansa from everyone Wai zaki ja jari Gwamnati ta hana aikin banza Nima haka naji agun Buhari Eh urgent 2k Kaji wai in bata urgent 2k Banji da kyau ba (urgent 2k) Kince mene (urgent 2k) Say what? (Urgent 2k) Don Allah kara fada (urgent 2k) Nifa ban jin ki (urgent 2k) Kince mene? (Urgent 2k) Wai in bata urgent 2k Ta shani na warke Na aje kuma ta dauke Gobe ma to na sake Ba wai banda kudi ba Ko baki gani ba Indai zan maki na saba Ba sai kin roka ba Ana sallah don lada Nasan kema kin gane Ita soyayyar gaske ba'a yi mata karya ne Jiya na baki kinki fada Yau kinzo gaban mara da'a Kinso ne ki ban kunya Yau dan dole zana fada Eh urgent 2k Kaji wai in bata urgent 2k Banji da kyau ba (urgent 2k) Kince mene (urgent 2k) Say what? (Urgent 2k) Don Allah kara fada (urgent 2k) Nifa ban jin ki (urgent 2k) Kince mene? (Urgent 2k) You always need urgent 2k Na maula be that You no dey give body Na wayo be that Monkey dey work and baboo dey chop If you check am very well Na fvck up be that Wanda yayi aiki ne ake daukan kudi a biyashi Na balance be that Allah bamu kudi mu taimaki yan uwa kuma mu kashe Na flexing be that Kan ki ci suya dole ne ki soyu Kafin ka more dole ne ka moru Ai ko parlour ma baya cika kyau, sai an jera mishi yan kujeru Kai dai yaro nema kudi kawai Zaka samu mata dogaye da gajeru Iya kudin ka, iya shagalin ka In baka dashi a barka da dumbaru Ka kwaru Urgent 2k Urgent 2k Urgent 2k Urgent 2k