Lsvee HB Nakosa ahh ahh Mama's boy B Nakosa Mama's boy studio Ole ta sace mishi zuciya (Ole) Ta sace min zuciya (Ole) Sai ta hada mu hayaniya(Ole) I know sey the girl too fine But i don't want to fall in love again Ta sace mishi zuciya (Ole) Ta sace min zuciya (Ole) Sai ta Hada mu hayaniya (Ole) Yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba Yau tana gun DJ AB gobe gun Breaker Irin halin nan ke sa mace ta gundure ka Burinta a rayuwa shine ta kankareka Tana gamawa dakai kuma ta tunkureka Tana son Ali jita tana son Deezell Tana bin Lsvee tana bin Morell She's cute tana kama da foreign girl She got everything and she's not a boring girl Tana da saurin shiga zuciya kaman jini Gashi ta iya pape mutane kaman gwangwani Tana son celebrity wey go dey keep her company Kuma bata neman ka se zaka mata ampani Ole le le le U don tey tey tey She use mah heart play play play She dey chop my pay pay pay pay Ole ta Sace mishi zuciya (Ole) Ta sace min zuciya(Ole) Sai ta hada mu hayaniya (ole) I know sey dey girl too fine but i don't want to fall in love again Ta sace mishi zuciya (Ole) Ta sace min zuciya (Ole) Sai ta hadamu hayaniya Yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba Yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba Aii yarinya ce tana kama da gaskiya In tai ado tana kamar zinariya Ta kama zuciya tai min dauri ta jijiya Ashe cikin mu babu wanda bata bibiya DM tamin na amsa (ah-hh-ah) Tace HB na kosa (ahh-hh-ah) Da zantuka tausasa (ah-hh-hh-ah) Ashe dai ja'ira ce (wayyo) Tasa kaina na zauce (wayyo) Akanta nai ta zance (wayyo) Lsvee ma ya zauce Ole ta sace mishi zuciya (Ole) Ta sace min zuciya (Ole) Sai ta hada mu hayaniya(Ole) I know sey the girl too fine But i don't want to fall in love again Ta sace mishi zuciya (Ole) Ta sace min zuciya (Ole) Sai ta hada mu hayaniya (Ole) Yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba ♪ Yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba