Kishore Kumar Hits

S.james - Mamaki текст песни

Исполнитель: S.james

альбом: Mamaki


Hm, shin ne, shin ne SJs
Shin ne, shin ne, shin ne SJs
Komai da lokacin sah
Amman wancan bai gane bah
Sannu a sannu
Da sunye zaton bah zamu iyah bah
Wai motar mu baza ta giya bah
Inna fara ni bansan gajiya bah
Ban tabah rainah iyah bah
Allah ne yabane iyawah
Kallon biri suke min
Ina masu na ayabah
Koh anki koh ansoh
Dole akira mujin iya baba
Kokace ban iyah bah
Nasan kai dan adam ba a iya mah
Weather good weather bad
If you see police boy kai halin ka yadama
Cikin gari ana lamarii
Gidan biki ama bidiri
Burin mata hutu da shagali
Gayamin mi yay kama dani
Duk cuta tana da magani
Koh talauce addu'a magani
Ruwa a kwando zuba mugani
Ni duka zani ja mugani
Tunda Ina basu mamaki
Dole sune su bane maki
Eh, dole kanwar naki
Don, lambar yabo nace
Waka na taje har daji
Dadi nikije Ina fahari
Mai riga ya shigan min lamarii
Yanxu a sani a gari gari
So suke suga min tsaya chan
Gashe muna ta gaba
Sunke allah ya nufah
Makiya bansan mai nayi muku bah
Kukai me kasa bah ku azuwa
Aine nana guduwa
Kuma inna ye sallah Ina addu'a
Karyar ku kuhana inchigaba
Kallon bure suke min
Inna musu na ayaba
Koh anke koh ansoh
Dole akira mujin iya baba
Ko kace ban iya bah
Nasan kai dan adam bah a iyama
Weather good weather bad
If you see police boy kai halin ka yadama
Cikin gari ana lamari
Gidan biki nan ake lamarii
Burin mata hutu da shagali
Ku gaya min me ya kama dani
Duk cuta tana da magani
Koh talauce addu a magani
Ruwah a kwando xuba mu gani
Niduka zane ja mugani
Tunda Ina basu mamaki
Dole su ne su bane maki
Eh, dole kanwar naki
Don, lambar yabo nace
Waka na taje har daji
Dadi nike je ina fahari
Mai riga ya shiga min lamari
Yanxu a sane a gari gari
Mai riga ya shiga min lamari
Mai riga ya shiga min lamari

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель

Mr442

Исполнитель