Madox (tall black boy) Shine suke so, shine (ehh) Shine suke so, shine (ahh) Ilahu ka bamu dama (dama) Ai muma mu dama wani ai burin sa mu dinga fama (fama) Kai dan Adam ba'a iya ma In babu tsire a bani gyada (gyada) Ai karya bata da da (da) Ba gulma kuma babu rada Munafiki ajawo ne nina fada (nina fada) Ko mutanen Suleja (Suleja) Kan batun ga ai basu da ja Waka buga mu bauga Sai an jita haka babu sugar Ina waka gida ma zuga Maganganun ko suna ta zuba Kuma arziki na nan zuwa Indai da raina ban mutu ba Abinda muke nema ai zamu samu insha Allahu Cikin garin nan ai zamuyi yawon mu insha Allahu Ni da gayu na zamuyi bindiga insha Allahu Kuma zamu siya katon gida a America insha Allahu Say, "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Say, "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Say, "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Say, "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Muma zamu samu Duk inda muka je ba zamu ji kunya ba, insha Allahu Zamu kai Arewa international standard, insha Allahu Ba za'a manta da sunan mu a duniya ba, insha Allahu Nida gayu na zamuyi balling a White House, insha Allahu Kun fa ya kun, in Allah ya yarda Ba wanda ya isa yace a'ah Mama bata haifi rago ba Sun dade suna mana zagon kasa Sunyi mini gadon zare na hau nayi tsalle Nayi rawa akai nida S. James Mun taka mun wuce Gadan bata tsinke ba Abinda muke nema ai zamu samu insha Allahu Cikin garin nan ai zamuyi yawon mu insha Allahu Ni da gayu na zamuyi bindiga insha Allahu Kuma zamu siya katon gida a America insha Allahu Say. "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Say. "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Say. "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Say. "Insha Allah, insha Allah" (insha Allah) Muma zamu samu Say, "Insha Allah" Say, "Insha Allah" Say, "Insha Allah" Say, "Insha Allahu" Muma zamu samu