Kishore Kumar Hits

Madox TBB - KWALTA текст песни

Исполнитель: Madox TBB

альбом: KWALTA


Ubangiji Allah ka shirye mu
Idan mutum wani kalubale ne
Ko kuma talauci ko kuma rashin aikin yi
Yasa shi yake bariki don ya samu ya tsira da wani abin
Allah Ubangiji kaba kowa aikin yi domin ya daina
(Madox)
(Tall Black Boy)
Idan mutum yana sane yake yin wannan al'amari
Ubangiji Allah ya waigo dashi ya dawo hanya mai kyau
Ammah wannan al'amari gaskiya ba mai dorewa bane
A daina yawo (a daina yawo)
A daina kwalta (a daina kwalta)
A daina AP (a daina AP)
A daina yin runs (a daina yin runs)
A daina yawo (a daina yawo)
A daina kwalta (a daina kwalta)
A daina AP (a daina AP)
A daina yin runs (a daina yin runs)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Kwalta bata da riba (riba)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Cutuka zaku diba (diba)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Kwalta bata da riba (riba)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Cutuka zaku diba (diba)
A daina yawo (a daina yawo)
A daina kwalta (a daina kwalta)
Kar kyan ki ya rude ki
Ko kawayen ki su rude ki
Abin duniya ya rude ki
Kar su kai ki su barki
Zasu kai ki su barki
Yakamata ki gane
Idon ki sai ya bude
Auren ki rufin asirin ki
Mutuncin ki ki kare shi
Na gidan ku ki kare shi
Tun ana kama miki daki
Zaki fara kamawa da kan ki
Har ki rasa gurin kwana
Tun ana so a gan ki
Yanzu bama a so a gan ki
Maganin bari karda a soma
Kar kizo ki ce zaki koma
Karda ki soma
Karda kizo kice zaki koma
A daina yawo (a daina yawo)
A daina kwalta (a daina kwalta)
A daina AP (a daina AP)
A daina yin runs (a daina yin runs)
A daina yawo (a daina yawo)
A daina kwalta (don Allah)
A daina AP (a daina AP)
A daina yin runs (a daina yin runs)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Kwalta bata da riba (riba)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Cutuka zaku diba (diba)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Kwalta bata da riba (riba)
Kwalta (kwalta)
Kwalta (kwalta)
Cutuka zaku diba
A dina yawo don Allah (a dina yawo)
A daina kwalta
A je ayi aure
Ko kuma wani abu Ubangiji Allah ka shiryar damu baki daya
Ka mai damu hanya madaidaiciya
Idan kuma mutum yana yi ne da gayya
Ko kuma don wani manufar sa, ko kuma kaza
Shima dai Ubangiji Allah ka shiryar damu baki daya ya dawo damu kan hanya
Ammah bariki batayi ba
Abu daya ne ake kwabe dashi, ake kafewa dashi kai shine condom
Mutum zai sa condom ya neme ka ko wani abu
Ba sai lallai HIV bace fah ciwo a wannan lokacin
Akwai ciwon sanyi mai kari dan na jabi
Wanda in ya kamaki, idan zaki karar da maganin garin nan bai isa ya sake ki ba wallahi
Baki isa ya sake ki ba wallahi

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель

Mr442

Исполнитель