Kishore Kumar Hits

Mr442 - A kan ki текст песни

Исполнитель: Mr442

альбом: A kan ki


Kowani kida

442 ai mana wow
Kombe ayi
Is the daski Ovizta on the beat
Mu masoyana ne sai mun rike juna
A tsakanin mu ai ba batu na sa'insa
Haka a ko yaushe bani so kiyi mini nisa
Kumah ko ina zanaje kina raina
Mu masoyana ne sai mun rike juna
A tsakanin mu ai ba batu na sa'insa
Haka a ko yaushe bani so kiyi mini nisa
Kumah ko ina zanaje kina raina
Ashe dai ashe dai wata rana da sabo
Dani dake hanta ne da jini fah
Barawo da kudi fah
Hadari ne da ruwa fah
Malami da dalibi hanyan da kikai zana bi
A zuciya nai tanadi
Ki tausaya wa ruhina gimbiya abun kauna tunda dai kina sona ai baby
Shi so yana nufin kauna
Yana nufin bauta
Yana da son kauta in kin gane
A kan ki zana jure zagi (a kan ki)
A kan ki zana kwana daji (zana kwana)
A kan ki gimbiya a kan ki
Sai dai fah banar ni
Koh kuma a bar ni dake
Mu masoyana ne sai mun rike juna
A tsakanin mu ai ba batu na sa'insa
Haka a ko yaushe bani so kiyi mini nisa
Kumah ko ina zanaje kina raina
Mu masoyana ne sai mun rike juna
A tsakanin mu ai ba batu na sa'insa
Haka a ko yaushe bani so kiyi mini nisa
Kumah ko ina zanaje kina raina
Gimbiya da kanta na ganki chan a doki
Makiyanki zasu biki
Ko dan ki basu liki
Manta su kawai
Ke share su kawai
Hasada rawanin tsiyi zuciyana yana
A kan ki zana jure zagi (zana jure)
A kan ki zana kwana daji (zana kwana)
A kan ki gimbiya a kan ki
Sai dai fah banar ni
Koh kuma a bar ni dake
Mu masoyana ne sai mun rike juna
A tsakanin mu ai ba batu na sa'insa
Haka a ko yaushe bani so kiyi mini nisa
Kumah ko ina zanaje kina raina
Mu masoyana ne sai mun rike juna
A tsakanin mu ai ba batu na sa'insa
Haka a ko yaushe bani so kiyi mini nisa
Kuma ko ina zanaje kina raina

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель