Kishore Kumar Hits

Mr442 - A Ja Magana текст песни

Исполнитель: Mr442

альбом: A Ja Magana


Sultan with the beat baby
442 ai mana wow
Kombe yi shine
Muna hanun Allah muna hanun mata
A ja magana
Baba a ja magana
Ai kidan da babu rawa amma kuma za'a wula kafa
A wula kafa
Naji kira a waya (mata ne)
Naji kira a waya (gayu ne)
Naji kira a waya (manaja ne)
Dole a dinga kira jamma'a na akwai ku da son fitina
Muda muke visiting a gari mu hanasu suyo magana
Kuma in suka zo visiting a garinmu muce kar sui magana
Muda ke chilling ko ina aka zauna ai magana
Kai da zaka zo da kudi amma kuma mu muke magana
Har mu kwaci budurwanka a gabanka muce maka bar maganar
Daukaka fah ta Allah ce na gaya maka karka ja maganan
A ja magana
Baba a ja magana
Ai kidan da babu rawa amma kuma za'a wula kafa
A wula kafa
Naji kira a waya (mata ne)
Naji kira a waya (gayu ne)
Naji kira a waya (manaja ne)
Aja magana 442 baya jin magana (baya ji)
Aja magana na mari gandu-duje sa shi kwata (ka-aa-aa-i)
Aja magana ni ke sa gayu su daga kafa (a sama a sama)
Toh ku kira Hafsa Tuwa muje cikin club club
Muka je Iba road muka siyo kayan club
Wace bata dashi mun barta chan a gida
Kai toh gamu a club yan mata me ya rage (giniya)
Gamu a club yan mata me ya rage
Dorime dorime dorime merri merri merri merri merri merri merri merri merri
Duniya duka ta rikice jamma'a wasu na da son magana (wallah)
Bakayi mun komai a gari kuma har kana magana (haka haka)
Babu mai sai min kaya da abinci bare yaja maganar (kyale su)
Don kaji inata shuru kai tinanin banda abun magana (kai akwai)
Toh ni jikan sarkin magana a tabani na kasa yin magana (aha)
Nine sarki Kyari dan sanda mai sa maza magana (kwarai)
Na Breaker mai waka gaye mai sa mata magana (sai dakai)
Ni masoyin yan mata a gari ai dole na ja magana (hakane hakane)
A ja magana (aha)
Baba a ja magana (muje)
Ai kidan da babu rawa amma kuma za'a wula kafa (ka-aa-aa-i)
A wula kafa (yi shine)
Naji kira a waya
Naji kira a waya (gayu ne)
Naji kira a waya (kai ai manaja ne)
Dole a dinga kira jamma'a na akwai ku da son fitina (sosai fah)
Ni Dake uban rigima in dakeka ka kasa yin magana (ka-aa-aa-i)
Kai da kaja maganan sai yanzu kace abar maganan (aa)
Ni danaje Lagos har kilos ni naga jan magana (wallahi)
Ni da Muri Tafida naje ranan naka masu jan magana (kaji Naira)
Infa zaka ja magana ya zamo bayka gudun magana (muje)
Kai da kake musa wa mutane har kana magana (share shi)
Ni da ban da abun kunya a gari kuma har ake magana (wallahi)
Nifah da zaku bari lahaula fah karfarwarmu mu take (Muje)
A ja magana
Baba a ja magana
Ai kidan da babu rawa amma kuma za'a wula kafa
A wula kafa
Naji kira a waya (mata ne)
Naji kira a waya (gayu ne)
Naji kira a waya (manaja ne)
Dole a dinga kira jamma'a na akwai ku da son fitina

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель