Ehh (hmm) 442 (hmm) Emalawa (hmm) kombe (hmm, hmm) Yinshine Ai ni bankashe kowa ba Ba bakin uwa akaina Soyayya cefa a raina Ada naso inyi shiru ne, amma yanzu nazo na furta Rayuwa ta tasu ta kunce Kadan, kadan kuma saina fahimta Dana biyewa giginso Dana biyewa hatsinso Da yanzu ina ruwa Rayuwa na tana ruwa Career na tana wuta Masoyana suna kuka Shin meza suce Me zakuce, na biye zuciyana Na futa hayyaci na Ni ban kashe kowaba Ba bakin uwa akaina Soyayya cefa a raina Ada naso inyi shiru ne, amma yanzu nazo na furta Rayuwa na taso ta kwace Kadan, kadan kuma saina fahimta, haba kai (dana, dana) Ehh Dana biyewa giginso Dana biyewa hantsinso Da yanzu ina ruwa Da yanzu muna ruwa Career ta taba wuta Rayuwan nan makaranta ne Kabiru yazo yakoma Abida tazo takoma Toh wataran muma zamu koma Toh kusani, kusani, kai kusani, kusani In kun manta, kutuna Wani yaron yafi tashi Wani yaron yafi samu Wani yaron yabi daki Wani yaron na kan katifa, haba kai (dana, dana) Ehh Dana biyewa giginso Dana biyewa hantsinso Da yanzu ina ruwa Da yanzu muna ruwa Career ta taba wuta Ni ban kashe kowaba Ba bakin uwa akaina Soyayya cefa a raina Ada naso inyi shiru ne, amma yanzu nazo na furta Rayuwa na taso ta kwace Kadan, kadan kuma saina fahimta, haba kai (dana, dana) Ehh Dana biyewa giginso Dana biyewa hantsinso Da yanzu ina ruwa Da yanzu muna ruwa Career ta taba wuta