Kishore Kumar Hits

Mr442 - Tunkwal текст песни

Исполнитель: Mr442

альбом: Tunkwal


Is the daski Ovizta on the beat
Ke dan Allah ki gane kanki
Ga kudi ki bata kanki
Kije ki kashe da kawayen
Ke wai yaya sunanki
Taji dadi tana yakushi (wallah)
Me zaki ci ba nama kumah ba kashi
Taji dadi tana yakushi (hakane)
Me zaki ci ba nama kumah ba kashi (wallah)
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal
In da kai nake toh dakai nake
Kama suna nake
Sai muje mu dake
Makiyan mu share su
Kudaden mu tara su
Followers mu kara su
Arewa ai tamu ce
Ko ina zamu je idan nace sai kuce
Tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal
Ke dan Allah ki gane kanki
Ga kudi ki bata kanki
Kije ki kashe da kawayen
Ke wai yaya sunanki
Taji dadi tana yakushi (wallah)
Me zaki ci ba nama kumah ba kashi
Taji dadi tana yakushi (hakane)
Me zaki ci ba nama kumah ba kashi (wallah)
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal
Sai na biki yan mata suke tunkwal
Ga sabon rawa shi ake kira tunkwal
Daga baya ki tashi sama
Hawainiya ki chaja kala
Tashi sai tantabara
Shiyasa akace Safara Safara an sani da
Ai kui tunkwal yara ai koh a gida munsan tunkwal
Ni Murja ina tunkwal a fagen daka da kidan kwarya
Yan mata suna tunkwal yada zani suke kan juyi
Ke juya taka kidan tunkwal koh yane
Taji dadi tana yakushi (wallah)
Me zaki ci ba nama kumah ba kashi
Taji dadi tana yakushi (hakane)
Me zaki ci ba nama kumah ba kashi (wallah)
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal-tunkwal
Tunkwal-tunkwal-tunkwal

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

1414

Исполнитель

DJ Ab

Исполнитель