Me ne zan ba ka Me ne zan ba ka yanzu Sai godiya, sai godiya da yabo Me ne zan ba ka Me ne zan ba mai ceto na Sai godiya, sai godiya da yabo Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne Me ne ne zan baka Me ne ne zan ba mai ceto na Sai godiya, sai godiya da yabo Shi ya bar da dansa Sai ya bar da rain sa domina Ni nasa ne Ni nasa har abada Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne Ga ni nan Ga rai na Na bar da zuciya ta Duk naka ne