Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Binerh (Nanaye) текст песни

Исполнитель: Hausa Soundtrack

альбом: Binerh (Nanaye)


Dan mazari juya mazari
Mazari taka mazari
Dan mazari juya mazari
Ahhhh haaa
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Dan maliyo, maliyo
Dan maliyo nawa
Yaje ina ne?
Ya tafi Illori
Son shi a raina ya kama ni
Kwalliyar sa na burge ni
Yasa makulli ya kulle ni
Ahhhh haaa
Dan mazari juya mazari
Mazari taka mazari
Dan mazari juya mazari
Ahhhh haaa
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Luba luwayye
Yanmata Luba luwayye
Luba ta girma
Uwar miji na
Leka tukunya
Leka randa
In har zaki leka randa
Watarana zaki sha tukwane a gadon baya
Salame salam
Taki gida tana ta kwalam
Tsire, tsire duniya kayan dadi
Allah na gani bazan bar tsire ba
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
A dama, a dama
A dama fura da nono
A kaiwa headmaster
Headmaster, headmaster
Yasha ya ba malam
Malam, malam
Yasha ya ba monitor
Monitor, monitor
Yasha ya ba yan aji
Yan aji, yan aji
Su sha su wanke kwano
Su kaiwa headmaster
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Ayye yara nanaye
Ayye gamu dandali
Mata sai ku rausaya
Kun ji, lokacin ku ne
Gamu dandali
Ahh haa
Haaa ahh
Haaa ahh

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель