Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Kama Hannuna текст песни

Исполнитель: Hausa Soundtrack

альбом: Kama Hannuna


Baby na
(Musax)
Baby
(Musax Beats)
Fahimta da alakar mu kaga gamon jini ce
Ra'ayi, baby na kai nayi ra'ayi
Fahimta da alakar mu kinga gamon jini ce
Ra'ayi, baby na ke nayi ra'ayi

Na ja layi, a gun nayi tsayuwa
Babu batun wata tazo ta shige mini inuwa
Wacce tace, "Tana san ka tasa kanta a damuwa"
Sannan zan kaudar da duk wanda zata hana ni nasha ruwa
In wata mace tana kallon ka kamar nayi zautuwa
Koda kanwar kace ni a raina ina jin damuwa

Albishirin ki kice mini goro fari in kin ji
Zana rufe miki sirri tamkar yanda ciki keyi wa hanji
Kece mai bani kulawa a kanki bana tsoron sojoji
Kudaina zuga indai a kanta ne ban dauka bana ji
Kisa ni a shauki, baby
Kece matsaya ta, mafita ta hubbi

Bani hannun ka in jaka, in kaika inda kake kauna
Don ka gama samun duk matsayi, ka mallake ruhina
Kwalelen ku koda mafarki naku kawaye na
Ina da tsayayye dan gaye, kuzo kuga baby na
Muradin rai, burin rayuwa kaja linzami na
Kaine hubbi na
Baby na
Jagora na

Fura da nono idan kika ban baza naki ba
In danyi kallon ki dan kara baza naki ba
A sanya auren mu mai zaisa ba zan kagu ba
Kishi nake ji idan har bamu hadu ba
Ya za'a ce 'Allah bamu' ba zana cutu ba
Kedai kizo gurina in kina da damuwa, naby na
Musax Mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель