Bari kiji kece karfin ganin ido na Da ni dake ba zancen yin fada da juna Za naje ko domin masu tsangwama na Ke kadai ce sanadin doka tambura na Ana ahabbik, kece ado na قلبي Ba dare ba rana ke kadai ko zan bi Kina da kyau musamman in kin sako hijabi Naki ne ni tamkar ruwa a gulbi Kin riga kin gama gaure jinin jikina Ko'ina zan je kece idon gani na So da kaunar ki a kullum nake tunani Zuciyata kullum tana zuga ni Ko zanyi nisa kece ko mai raka ni Naki ne ni ko damina da rani Ke daban ce Kuma ke sarauniya ce Randa ba ke babu ni takaice Zana kwace ko kuma in kwance In na sarce Zuciyata dai ce Ki bani dama in bude zuciyata Bani dama in bude zuciyata Ki bani dama in bude zuciyata Bani dama in bude zuciyata