Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Zancen Masoya текст песни

Исполнитель: Hausa Soundtrack

альбом: Zancen Masoya


Ashe
Ashe
Ashe ma
Ashe
Wayyo Allah
Abunda masoya suke fada wa junan su karya ne (ashe)
Ni bazan iya rayuwa ba kai ba nagane zance ne (ashe)
Aka taba nima ina fah ji a jiki na a duk bige ne (ashe)
Na baka rai na da zuciya aikin na karshe ne (ashe)
Ni zan kashe kaina idan na kwan' biyu banjin motsin ka
Idan babu kai sai rijiya ko za a min duka (ashe)
Ko yunwa nake ji sai naji koshi da naga hoton ka (ashe)
Da koh kaji ana baby, honey an samu mai tsoka (ashe)
Nai masoyiya Mommy
Ta mayar mini kimi
Sakagaon da bai da limami
Dokin da bai da linzami
Falfala kanta nata fadi
San da taka man na karya ne (ashe)
Ashe

Zahiri abudu badini koh sai Allah
Kaga mutum ya nai ma so a fili kamar ya ma sallah
Ashe zuciyar sa baka ce akwai sharrikan da ya kulla
Manufarsa zai cinma da ya samu gu ya ma illa
Gani da kamar nine
Nida ita min jone
Ka ganmu kace kawaye ne
Wasu suce amarye ne
Yadda ni nake jin sonta a rai
Taron ta karya ne ashe

Ni koh a santa na rufta
Buri nake na aure ta
Yawo nake da hoton ta
Farinciki da na ganta
Da an furta sunan ta sai naji ina nishadi
Wai ashe

Ashe
Eh anyi walkiya anyi walkiya anyi walkiya malam
Anyi walkiya an goge lamarin samman bukka
Beraniya uwar sata
Ashe da naje da ta dauka
Naje gida iyayye na suka ce ya batu na auren ka?
Yau mukai da kai za muje gidan su Mommy budurwarka
Kai muke jira damman dan kazo ka kai mu a motar ka
Sai na ce dasu, "Motar Mommy ta are ta, ta dauka"
Mamana ta ce min, "Ba komai je ka dau ta abban ka"
Cikin hanzari na dauko motar
Kawu ya ce, "In tuka"
Mun je gidan su kun tau ne
Aka ce, "Suwa ne ne"
Mu ka ce. "Baki ne"
Babansu ya leko ya ce, "Ashe yan uwan su Mommy ne"
Tirka-tirka sirri na ne
Rabiu koki sarkin kidi kashe
Sky record family

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель