Farin masoyi nawa ne (Sona ne fah, on the beat) Babu shi babu ni Lalla-lalla-lalla-lalala Farin masoyi nawa ne Ni kadai don ku ji Ku ja da baya yanmata Baku yake kauna ba Ni kadai ya furta Wacce yayo zaba Ya zaga dukka alkarya Gari-gari ya duba Bai samu tamkar ni ba Mai saka shi farin ciki ♪ A raina zance nake Idan na ganka nakan sake Rayuwa in babu kai Babu ni don ka ji Kaine na baiwa alkibla ta Kaine na baiwa soyayyah ta Kaine na ba akala ta Jani muje sahibi ♪ Soyayyah ce Kaine na tantance Bana yin zaurance Idan muna yin zance Dani dashi kar ku ce Zaku yimin kwace A son sa na haukace Ku ganni na susu ce Soyayyah ce Lalla-lalla-lalla-lalala Lalla-lalla-lalla-lalala ♪ Farin masoyi nawa ne Ni kadai don ku ji