Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Na Shiga текст песни

Исполнитель: Hausa Soundtrack

альбом: Na Shiga


Na shiga sosai
Sosai kagane na shiga kauna
Na kai makura
Na shiga sosai
Abin akwai matukar dadi
Kagane nufi na
Sanka na kai makura
Nima shiga sosai
Abin akwai matukar dadi
Kugane nufi na
Santa nai

In ba kai babu ni a so
Soyayya kauna ta nabaka
Kai ne malami a so
Ni kuma daliba
Karatun so na dauka
Anya kaunar ka a zuci tafa so tafito a fuska
Da angani za a ganka cikin jiki
Ka shiga sosai
Ka shiga sosai
Wayyo ka shiga sosai
Ni dai kar ka bar ni
Sam-sam bana so ka barni
Da dadin dadi cikin kaunar ki
Da dadin dadi soyayya
Akwai wani gardi
In ka fa so shi zai saka zumudi
Nuna mini gardin
Da in na bita ta sa inyi kaudi
Taso ka biyo ni
Ni zana baka
Komai ka bukata
Tunda ni ka baiwa kauna

Kai ne dai ka sani
Bayan kai babu kowa
Babu kowa na sani
Bana canzan zani
In bakayi sai gushewa
Ki bar batun rushe gini
Yaro mai farin jini
Ni sai a kira ni ta mai farin jini
A'a kece mai farin jini
Ni kau sai a kira ni na mai farin jini
Duba soyayyar ka
A cikin ta nayi nisa sosai
Jiba soyayyar ki
Na shiga sosai
Na tafi sosai
Nayo tazara

Na baki soyayya
Na karbi soyayya
Zan so muyi tarayya
Tunda gaka na shirya
Nai fice cikin nahiya
A kauna da soyayya
Musax mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель