Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Samini So текст песни

Исполнитель: Hausa Soundtrack

альбом: Samini So


Musax
Musax beats
Sa mini so a hankali
Kar kasa da karfi
Soyayyah nake nufi kasa a zuciya
Sa mini so a hankali
Kar kisa da karfi
Soyayyah nake nufi kisa a zuciya
Ka sa mini
A ina zan sa miki?
A nan haka zuciya ta nake nufi
To karki damu

Da sassafe ake kamun fara
Idan kaga wata a gefe ga zahrah
In na same ki a rayuwa na wuce kyara
Ki fadan me zaki min naji sanyi a zuciya
Zan lallaba ka kamar kwai a cokali
A zuciyata ka min gini na tobali
Ka jani wasa, soyayyah a dandali
Na baka rayuwata ka rike a zuciya

Zan tara kudi domin biyan bukatun ki
Zan maka wanki a gida nayi maka girki
Zan dauke ki a mota nayi miki tuki
Har naji dadi ka sa ina cikin wani shauki
Soyayyah ce
Ba jayayya

Sa mini so a hankali
Kar kasa da karfi
Soyayyah nake nufi
Kisa a zuciya ta
Musax mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель