Kishore Kumar Hits

Umar M Sharif - Rawar Gani текст песни

Исполнитель: Umar M Sharif

альбом: World Rhapsody Vol, 17


Ehh munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa
Munyi rawar gani kaunar mu da gaskiya
Munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa
So na yaduwa kaunar mu da gaskiya
Ehh munyi shakuwa kaunar mu da gaskiyaa
Bana fushi kullum sai dariya
Nai tsuntuwar mai sanyaya xuciyaa
Da rawar gani ake gane gwani daya
Munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa
Munyi rawar gani kaunar mu da gaskiya
Yau ni da kai mu taka muyyi yo rawa
Hanta jini ba kamar mu a rayuwa
Naso ka ba musali zo kaban ruwa
Da rawar gani zan sanyaya zuciyaa
ZO Guna masoyiya
Na taho gani gaban kaa
Kizo mujee
Ko ina zana bikaa
Sanki na rike
Ka sani banda kamar kaa
A zuciyaaa ke na baiwa muka miii
MUNYI SHAKUWA, KUMA BAMU RABBUWA
MUNYI RAWAR GANI, KAUNAR MU DA GASKIYA
Ehh munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa
So na yaduwa, kaunar mu da gaskiya
Abar alfahhari a guna kece gaba
Babu shamaki sonki shine kan gaba
Na sani kwarai ke bazaa hana ni bah
Nai kuddiri ke na sanya a zuciyaaa
Naso ace mu tare a gida dayaaa
Maana gidan auren mu gaba dayaa
Nafi so ace mun yado zuriyaa
Da rawar gani munci ribar soyayyaa
Ehhh in munyi auren dani dake
Alkawar zanyi biyayyaa
Kin haskakeee
Ka sa naji kunyaaa
Alkawarin mu murikeee
Aure munyi niyyaaa
Dani Dakee ba sauran bayaniiii
Ehh munyi shakuwa, kuma bamu rabbuwa
Munyi rawar gani, kaunar mu da gaskiya

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель