Kishore Kumar Hits

Nazir M Ahmad - Cheaf of Air Staff текст песни

Исполнитель: Nazir M Ahmad

альбом: Wasika


Mai da ganin kamar ba kowa
Yanada hakuri ga san jama'a
Kaga wannan tazo
Sannan da tausayi aikin nasa ga wanda aikin yazo
Shi yasa a kullum na kasan nasa suke ta murnan yazo
Suna barka, Baba Sadiku harka tazo
Ashe soja, tashi gaban ka ga gayya nan (angaishaiku)
Uhmm zaki mai lakanin kamar ba kowa
Umpai ya haska (Uhmm)
Umpai ya haska
Assalamun Alaiki (Umpai ya haska)
Assalamun alaika (Umpai ya haska)
Munzo da wakar ya ban ka (Umpai ya haska)
Aikin da kai ne ya baka (Umpai ya haska)
Ya kara girma wajen ka (Umpai ya haska)
Toh kar ka so ne a san ka (Umpai ya haska)
Dan ka sanya tutar a so ka (Umpai ya haska)
Zan kama sunan wajen ka (Umpai ya haska)
Baba Sadiku abun ka (Umpai ya haska)
Aka ce, "A dajin aka je nan ta saman ka aka chin ma harka" (Umpai ya haska)
Kai, kai ruwa kai tsaki da wutar sama har ka kutsa abun ka (Umpai ya haska)
Ka kulle karfin karanta (Umpai ya haska)
Karya da duk rukunnin ta (Umpai ya haska)
Ka warware duk zaren ta (Umpai ya haska)
Ka zama iskar da in ta shigo komai yaje mai ya kwanta (Umpai ya haska)
Ka zama kyauren da in ya rufe kowa ya kwanta ya huta (Umpai ya haska)
Ka zama innuwar da in tazo ba wanda bai san shigar ta (Umpai ya haska)
Ka zama lemar da ganganchi bai sa kazo karkashin ta (Umpai ya haska)
Ka zama kogon da ganganchi bai sa a kutsa a kwanta (Umpai ya haska)
Ka tsinchi hankali dan kowa yasan da aikin wurin ka (Umpai ya haska)
Ka zama malamin nan da idan ya che a zauna a zauna (Umpai ya haska)
Ka zama shugaba wanda al'umma tai ta kaunar ganinsa (Umpai ya haska)
Ka dauki gaskiya ka aje karya da karyayin ta (Umpai ya haska)
Soja wuta, soja wuta
Aikin gama ya gama nan tunda Sadiku yazo kun bani fa
Soja wuta, soja wuta
Nagaya maku sun cira kai tunda Alhaji ya hau sun bani fa
Soja wuta, soja wuta
Ku duba da abin gane mana gashi kasar mu tana kan gyaruwa
Soja wuta, soja wuta
Shi yana rakiyan ta addan nan ta saman jirgi sauke wuta
Soja wuta, soja wuta
Ya tabbata duniya ta yaba abun yake ya bazu fa
Soja wuta, soja wuta
Wake zancen zaman banza lokacin girki a hura wuta
Soja wuta, soja wuta
Wake da gwaba muje harbi in ya harbo a sa ta wuta
Soja wuta, soja wuta
Tafiyar bana tafi ta nada baya
Soja wuta, soja wuta
Ramin bana sai a jefa su kura
Baba Sadik maraba da dawowa
Tana kuka munai mata kuka
Chief of air staff daya girma
Kajin ko a sa su tukunya
Baba Sadik maraba da dawowa
Suna dahuwa munai masu huwa
Chief of air staff daya girma
Na che, "Jirgi a sa masa kaya"
Baba Sadik maraba da dawowa
Shi ko yakin a bai ma su goga
Chief of air staff daya girma
Ko tarihi a bai ma na baya
Baba Sadik maraba da dawowa
Shi ko aiki ya jonu da goga
Chief of air staff daya girma
Dan shi daji sai an bi da kaura
Chief of air staff daya girma
Zamani ya dauki gwani na
Baba Sadik maraba da dawowa
Ga yaki kuma ga bin gona
Chief of air staff daya girma
Sojan sama dai an san shi da fama
Baba Sadik maraba da dawowa
Kuma bai damu a sauke tukunya
Chief of air staff daya girma
Makiya zami mu kori dabino mi azumi mu kai shi da taura
Baba Sadik maraba da dawowa
In sun saba suna kan tsafi, mu Allah ya nai mana gyara
Chief of air staff daya girma

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель