Kishore Kumar Hits

Sadiq Saleh - A Zuciya текст песни

Исполнитель: Sadiq Saleh

альбом: A Zuciya


Eyeah, eh-eh
Eh, na-na
Eyeah, eh-eh
Babu kashi a zuciya, bini da lallama
Sani cikin farin ciki, in shiga nahiya
Babu kashi a zuciya, bini da lallama
Sani cikin farin ciki, in shiga nahiya
Eyeah, eh-eh
Eh, na-na
Kaine ka sani jindadin duniya

Ki kula da kan ki, kefa sarauniya ce
Kina da kirki, shi ya saka na nace
Kowa ya gan ki, sai yaji ya dimauce
Zubin dirin ki, akan sa nake ta zance
In aka bani ke (a gaida gimbiyar mata)
Duniya na mallake (a gaida gimbiyar mata)
Samun ki shi ya zam sanadin haska rayuwata
In ina da buri, bai wuce kai bane ba
Samun ka khairi, bai zama kuskure ba
Ina da sirri, kai nafi so ka karba
Zan ma kirari, don hana masu arba
Koman ka nawa ne (a gaida gimbiyar mata)
Haka nawa naka ne (a gaida gimbiyar mata)
Samun ka shi ya zam sanadin haska rayuwata

Ki sani a zuciyar ki, ni din naki ne
Na barka kamar wuya, zancen gizo koki ne
A ganki a ganni, so yabi jinin mu ne
Masu shirin raba mu toh sunyi wa kan su ne
Ku warware aniyar ku in kunyi hakan gaibu ne
Allah yaso a gan mu tare
Mun hadu kai ba batu na ware
Nayi shaidar ka gun son turare
Kema indai ado ne ba za a kai ki ba
Ba za a kai ki ba
Ba za a kai ka ba

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель