Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Shehu Abdullahi me kwallon kafa текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Shehu Abdullahi me kwallon kafa

Auta Waziri kuke ji
Mai kwallon kafa
Toh takun kasa sai giwa
Duk sun bar maka
Tauraron sama sai kallo
Abin alfaharin kasar mu Shehu Abdullahi
Mai kwallon kafa dan Abdullahi
Shehu mazajen fama (nagode)
Tauraron sama sai dai lillahi
Ka ga iyaka girma
Mai kwallon kafa gwarzon zamani
Ka ga masoya kullum
Mai kambun baka baya ma illa
Shehu mazajen fama
Tauraron bana kai ta dubo
A'ah Shehun nan (ayyeah kai)
Dan Abdullah nan
Kuma kai tauraron nan
Ce ga zakin nan
Kuma ga mai wakar nan yazo
Mai wakan manyan kasar ga suma shaida ne
Autan waka ne, waziri baban waka ne
Nazo wakan nan gun saraki Shehun nan dan Abdullahi
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Toh ga jirgi nan zai tashi mai son tafiya sai yayi sauri
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Kai ga zaki in har ya fito, makiyan su jikin su yana dari
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Kai ga mai nan har kullum sannan kuma shi baya kuri
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Ga tsantsi ba a yimai gaggawa karshen duk mai yin sauri
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Ga linzami tarago na matasa in ka fadi bana sai nayi
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Na Gwamna Aminu Waziri Tambuwal mai girma
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Na Walin Sokoto birni zakin fama
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Na wali gun ridayi Walin Sokoto mai girma
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Mai girma dan mai girma Shehu Abdullah girma
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Mai girma dan mai girma Shehu Abdullahi girma
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Mai kwallon kafa sai Shehu, tauraron sama sai kallo
Sokoto birni shehu akwai tauraro Shehu
Ku ce masu mai kwallon kafa nau ya zama zaki
Mai taka tsageru, mai tada tsiraru
Mai ratsa su manya-manya harma da gajeru
Ku ce Shehu Abdullahi dan kwallon kafa
Mai kwallon kafa dan Abdullahi, Shehu mazajen fama
Tauraron sama sai dai lillahi, ka ga iyaka girma
Mai kwallon kafa gwazon zamani, ka ga masoya kullum
Mai kambun baka baya ma illa, Shehu mazajen fama
Ga zaki a cikin sauran namun dawa shi aka ce wa sarki
Idan aka ce masu ga Shehun nan dole uwa gun na ki
Idan maganan kwallon kafa ne gu nai suka neman sauki
A bar maganar sai ya zo dan Abdullah mazajen fama
Akwai maganar samun nasara in Shehu yana nan fili
Idan maganar kwallon kafa ne shi za ya tara ko koli
Ku ce masu ga Shehun nan dan Abdullahi yasa su a kwali
Mai kwallon kafa
Toh takun kasa sai giwa
Duk sun bar maka
Tauraron sama sai kallo
Abin alfaharin kasan mu Shehu Abdullahi
Yana son taimakon matasa (Shehu Abdullahi)
In ce, "Shehu ne gagara gasa" (Shehu Abdullahi)
Mai kwallon kafa ya ishe su wasa (Shehu Abdullahi)
Abokin Ahmed Musa (Shehu Abdullahi)
Ku ce talakawa suna maraba (Shehu Abdullahi)
Taimakon da yake masu bai bari ba (Shehu Abdullahi)
Na ji yara da tsofi na yabawa (Shehu Abdullahi)
Shehu Abdullahi namu bai gazawa (Shehu Abdullahi)
Ku ce nasara ta darar wa suna (Shehu Abdullahi)
Hasken fitila ba shi ja da rana (Shehu Abdullahi)
Ku dau maganar nawa jarumi na (Shehu Abdullahi)
Mai kwallon kafa duniyar ka tayi
Shehun nan (ayyeah kai)
Dan Abdullah nan
Kuma kai tauraron nan
Ce ga zakin nan
Kuma ga mai wakar nan yazo
Mai kwallon kafa dan Abdullahi
Shehu mazajen fama ne
Tauraron sama sai dai lillahi
Ka ga iyaka girma
Mai kwallon kafa gwarzon zamani
Ka ga masoya kullum
Mai kambun baka baya ma illa
Shehu mazajen fama

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель