Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Alkawari текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Alkawari


Oh na-na
Auta Waziri
(Prince Production)
Kar kiji komai dan haka sam ba komai
Nina fada kan soyayyar ki ina iya komai
Mai zai sa in kyale ki? Bayan na aminta dake
Kinsan soyayyah ce tsarin akwai alkawari
Tsakanina dake kinsan akwai alkawari
Mai zai sa in kyale ki bayan akwai alkawari
Cuta ba mutuwa ba
Cuta ba mutuwa ba
Idan so har yakai so bazai gaji butulci ba
Idan har zana rasa ki jiki ba zai iya komai ba
Idan har zan ji kiran ki a zuci bazan ki na juyo ba
Kamar hanta da jini rabuwar mu bazai yiwu da sauki ba
Domin nina saba dake, ga hannuna ki rike
Nayi addu'ar watarana ki taka nayi alkawari
Koda zan rasa komai a rayuwa nayi alkawari
Cuta ba mutuwa ba
Mai kika nema a gurina ban miki ba?
Ko zaki na gani akan ki bazan gudu ba
Balle jarabawar Allah sarki Rabba
Maza zo ga littafin soyayyah duba
Ki gano meye sirrin kauna
Kin nesa a ruhina
Yama za'ayi inci amana bayan alkawari?
A tsakanina dake akwai alkawari, alkawari

Alkawari
Alkawari
Akwai alkawari
Alkawari
Alkawari
Alkawari
Akwai alkawari
Cuta ba mutuwa ba

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель