Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Banganki ba текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: WaYasan Gobe

Auta Waziri kuke ji malam
(Prince Production)
Ban ganki ba, ammah na saba dake
Ban san ki ba, ammah rayuwa sai dake
Ban fargaba, ko zan shiga lambun rake
Indai idanuna nan ne za suyi gamo dake
Ashe so da farko baya bidar bincike
Garin bincike sai kayi rashi na abinda zuciya ke kauna
Ahha ahh ahh haa (zuciya ke kauna)
Mhmm umm hmm um (abinda zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Aka ce, "Mini ke ce, zaki saka ni na huce"
Indai na ganki, na shaida na dace
Dama soyayyah zata tsaya sashin ta
Nidai soyayyah lallai tayi mini wauta
Don ta hanani nayi natsuwa, ina ta bidar kauna
Dama zaki fahimce ni kice toh kalbi na
Ki gane yanda nake jinki har a cikin raina
Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna)
Mhmm umm hmm um (abinda zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Kaine linzami, kai zana kira jagora na
Kaine nayi zabi, kuma kai na fadawa dangi na
Kaine kuma dan hakin da kaso ni da gaske idanuna
Maza sun soni, da kudin su suke ta muradina
Wasu ma sun bini gida wai don suga dangina
Na fada masu indai Naira ce bata siyan kauna
A gurina, ni zabina shine burina
Kai na zaba kuma kai zan ba kauna
Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna)
Mhmm umm hmm um (abinda zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Mhmm umm hmm um (zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (zuciya ke kauna)
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
Zuciya ke kauna
Ahha ahha ahhh haa (abinda zuciya ke kauna)
(Beats Amjad's Records)
Zuciya ke kauna
Abinda zuciya ke kauna
(It's Prince on the Mix)

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель