Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Gaskiyar Zance текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: WaYasan Gobe


Auta Waziri kuke ji malam
Hussaini Danko
Musax beats
Dama kin so shi
Tun da farko kin dace
Dama kin saurere shi
Yazo ne da gaskiyar zance
So ba a kudi ba
Ba kuma sai mai mota ba
So ba'a gida ba
Bance fannin sutura ba
Gaskiyar zance
Ba wanda zaya san gobe
Kin ga bani dashi
Ya sa bazaki duban ba
In batun so ne
Kamata bazaki samu ba
Ke nake ra'ayi
Haka yasa baza na sauya ba
Arziki tsuntsu
Daga kan wane ya koma kan wane
Shi koh mai karya ba shi da kima ko dan wanene ne
Kinga mai nema na san ran samu koda watarana
Shi mai noma buri ne takin sa yasa shi a gona
Gashi kin nisa fagen soyayya kin 'ki banbanta
Kuma kinyi tsufa a guri na in aje ki matsayin mata
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?

Ga gaskiyar zance
Kuskuren farko yan mata
Ki kasa banbance kauna
Akwai so kuma 'kwai soyayya mahadin kauna
Ita so kowa na iya furta ta ya zazzaga
Amman gane masoyin gaskiya shi ne wahala
Wani fannin so sai yai dariya wani koh banna
A fagen so ya cike gane kowa na da bukatar sa
Wani zai zo dan soyayyar gaskiya
Wani koh wasa
Kika yarda dani
Kin ka aminta inai maki talala
Kika yada masoyi
Kwadayin ki yaja maki
Sam la-la-la
Shi komai na Allah ne
Ki duba kamar zane
A da ni ina zaune
Dare daya ta dame
Yanzu koh da na keto
Al umma ka nuna ni
Kar ki furta maki cewa wa ya san gobe
Wa yasan gobe
(Who knows tomorrow)
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Who knows tomorrow
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Da gaskiyar zance
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Wa yasan gobe
Gaskiyar zance
Wa yasan gobe

Da gaskiyar zance
Musax mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель