Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Matan Bana текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: WaYasan Gobe


Auta Waziri kuke ji malam
Gwanja!
MB on the beat

Sama kai
Kuji ganga kun san da cewa waka baiwace
Ayi wake tai dadi kunsan sai in an tace
Da silarku matan bana wakokin suka zarce
In ga ku toh mata mai zai sanya muyi kwance?
Maza muyi waka da salo
Wasu ma basu san ya mukayi ba
Yi shiru kun maciji kan ci gida
Wani ma kuma baisan ya hidii ba
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye)
Matan bana
Matan bana
(Kai ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Haba! Horibo
Kai! Eh mana
Kai! Ah, sama mata
Kai ga matan bana ga dai limamin matan bana (kai)
Ga autan yan bana, wazirin wakar sarkin bana
Da kamini dai zuma amma zafin harba sai rina
Da alamun tambaya kenan in fuska tai zanzana (sama)
Mata in kun shigo sanya bata aikin rago (eh mana)
Da alamun an bugo sauti in ganga ta dago
Ni ado gwanja ne
Limamin mata nake
Yarinya in kin cika a bikinki muje casu bana (sama)

Sama kai
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye yaro)
Matan bana
(Ahaiye)
Matan bana
Toh! yauwa
Wanan dai-dai ne
Naji kowa na fadi
Mata kune sirrin gida
Komai kyawun gida
In har baku kamar ba mai gida
Sannan kuke isso koh da anzo dan a ga mai gida
Toh abokan shawara kune mata ko a cikin gida
Barima doka maku don mun san haka zai sa kuyi rawa
A fito dangi da biki dadin sa ace in ga kawa
Mace mai takun sa'a ke takun Naira ba damuwa
Toh bar jin kunya don koh mazan bana sune ke kula yan mata

Sama kai
Matan bana
Matan bana
Matan bana
Matan bana
Matan bana
(Ahaiye)
Matan bana
Matan bana
Kai ahaiye yaro
Matan bana
Ahaiye
Sama haba!
Horibo, kai!
Eh mana, kai!
Ah sama mata

MB on the beat

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель