Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - WaYasan Gobe текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: WaYasan Gobe


Auta Waziri kuke ji malam
Hmm-hmm-hmm
Prince production
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Banda Allah sarki
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Banda Allah sarki
Gobe
Gobe
Gobe (Beat amjad record)
Banda Allah sarki
Mai rashi da akwai, sarkin mu Allah ne
Mai yau da gobe, a gurin sa Allah ne
Sarkin mu gwani daya, dukan mu bayi ne
Mutuwa har rayuwa, iko na Allah ne
Ga wani can na kuka, wani ko na dariya
Wani yaci abinci, wani koh sai godiya
Na duba rayuwa, dole sai anyi juriya
Shi mai hakuri, nasara zai zo wata rana
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Banda Allah sarki
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Banda Allah sarki
Yanzu mun shaida, rayuwa abun tsoro
Wanda kaba yarda, shi yake yi ma horo
Meyasa hakane shin ko-ko bamu sauraro?
Mun tashi da wane, gobe bashi abun tsoro
Mutuwa kenan mai raba uwa da 'ya kenan
Mutuwa kenan mai raba uba da 'da kenan
Mutuwa kenan mai raba abokanan gaba
Mutuwa kenan wace bata barin dan kowa
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Banda Allah sarki
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Wa yasan gobe?
Banda Allah sarki
Gobe
Gobe
Gobe
Banda Allah sarki
Gobe
Gobe
Gobe
Banda Allah sarki

Sultan, on the mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель