Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Matan Arewa текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: WaYasan Gobe


Auta Waziri kuke ji malam
Matan Arewa
Matan Arewa
Is didaski, ovizta on the beat
Matan Arewa
Matan Arewa
Masu adon burgewa
Sunyi kalar nunawa
Matan Arewa
Idan nazo Kaduna
Garin gwamna
Kaduna da mata masu adon nunawa
Idan naje Abuja
Birnin tarayya
Abuja da mata masu ajin burgewa
Idan naje Kanon dabo
Naje garin Kano
Kano da mata masu adon birgewa
Idan naje garin Bauchi
Bauchi da masa
Sannan ga mata masu adon burgewa
Idan naje garin Yobe
Sai na zabe
A Yobe da mata masu adon burgewa
Idan naje Jigawa
Matan Jigawa
Suna son al'umma sannan sun burgewa
Idan naje jihar Gombe
Ince matan Gombe
Mutanen Gombawa masu adon burgewa
Idan naje Adamawa
Mata kyawawa
Ga fura ga nono, masu adon burgewa
Idan naje Maiduguri
A nan zan sha kamshi
Sannan kuma ga mata masu shigar burgewa
Idan naje Taraba
Nace Taraba
Taraba akwai mata kuma sannan kyawawa
Idan nazo Katsina
Dan dole a nan in tina
Don matan Katsina suna da halin burgewa
Idan naje Zamfara
Jihar Zamfara
Yan matan Zamfara
Suna da halin burgewa
Idan naje Sokoto
Jihar Sokoto
Anan da mata sannan kuma kyawawa
Idan naje garin Kebbi
Nace birnin Kebbi
Suna da mata sannan kuma kyawawa
Mu gangara Niger
Matan Niger
Suna son junan su sannan kuma kyawawa
Mu gangara Nasarawa
Matan Nasarawa
Mai kin ku sai dai wawa
Sannan kyawawa
Mu gangara birnin Jos
Ina matan Jos?
Masu ado kyawawa
Sunyi kalar burgewa
Na koma can Kogi
Nace birnin Kogi
A Kogi akwai mata
Sannan kyawawa
Uhm-uhm-uhm-uhm-uhm
Akwai Aisha Buhari
Matar Baba Buhari
Matar Shugaban kasata
Gatan Arewa
Akwai matar El Rufa'i
Hajiya Ummi El Rufa'i
Matar gwamna na Kaduna
Hasken Arewa
Akwai matar Bagudu
Ce Zainab Bagudu
Matar gwamnan Kebbi
Muce maki hasken Arewa
Akwai Rashida Yahaya
Matar Yahaya Bello
Muce matar gwamnan Kogi
Kin zama hasken Arewa
Akwai Aisha Matawalle
Matar gwamna Matawalle
Matar gwamnan Zamfara
Ce maki haksen Arewa
Ina Mariya Aminu?
Waziri Tambuwal ne
Gwamnan Sokotawa
Ce maki haksen Arewa
Ina Hadiza Bala Usman?
Hadiza Bala Usman
Port Authority kenan
Kin zama hasken Arewa
Ina Zainab Shamsuna?
Minista ta kudin nan
Zainab Shamsuna
Ce hasken Arewa
In gaishe ku yan Arewa
Matan Arewa
Gatan Arewa
Kun zam hasken Arewa
Matan Arewa (Matan Arewa)
Matan Arewa (Uhm)
Matan Arewa
Hasken Arewa (Matan Arewa)
Matan Arewa (Matan Arewa)
Matan Arewa
Matan Arewa (Matan Arewa)
Matan Arewa
Auta Waziri kuke ji malam
Sultan on the mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель