Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Kece Tawa текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: WaYasan Gobe


Auta Waziri kuke ji malam
Prince Production
Dolle a barni na faddi yadda nakejin ki cikin rai na
Soyayyar ki ta ratsa jini, barko dukka qalbi na
Daza a ban dama in fadi zabi na
Kece zan dauka dan na san kece tawa
Dan nasan kece tawa, uhmmm
Kuma nine naki
Nasan kece tawa, (kece tawa)
Kuma nine naki
Dan nasan kece tawa, (kece)
Kuma nine naki
Nasan kece tawa
Kuma nine naki
Kece wacha zuciya ke wa juyayi a koda yaushe
A garai ki zata dinga zubin kauna kamar adashai
Kinsan mun jima da ginin soyayyar mu, kadda ta rushai
Daurai, kinga baccin rai korai
Bar hawayai, masoyiyata dan sharai
Kigane chewa saida ke
Dan nasan kece tawa, (kece tawa)
Kuma nine naki
Nasan kece tawa, (kece tawa)
Kuma nine naki
Dan nasan kece tawa, (nine naki)
Kuma nine naki
Nasan kece tawa
Kuma nine naki
Kalmar so tana da dadi, najiyo a gurin masoya
Yin hakuri a fagge na soyayya, wurin ki ni na koya
Zan ji jiki duk a sanda a so kike juya mini baya
Sabo, inji hausawa sukace "Turkin wawa"
Yarda in kika kini a fannin so zan sama gawa
Kin shaida yarda zuciya ke son ki bani gazawa
Dan nasan kece tawa
Kuma nine naki
Nasan kece tawa
Kuma nine naki
Dan nasan kece tawa
Kuma nine naki
Nasan kece tawa
Kuma nine naki
Zo, Zo, Zo
Baby Zo
Zo, baby zo
Zo, baby zo
Zo, baby na, zo
Baby zo, zo
Baby zo, zo
Baby zo
Wannan dai dai neh
Beat on the miracle
Sultan on the mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель