Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Janbaki текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Janbaki


(Sultan with the beat baby)
Auta Waziri kuke ji malam
Jan baki
Gayu da ado aka san mu, bawai kyawu matan suka fi mu ba
Sai dai su sunsa kallabi, sun sa powder basu barshi ba
Sannan sunyi kitso, basu bar zancen sa zinare ba
Mata ke da ado naga mazan bana sam basu fadi ba
Don kuke sai musu
Kuke sai masu (jan baki)
Kuke bada kudin (jan baki)
Da kudin mu suke sa (jan baki)
Mune gatan duka (jan baki)
Domin mu suke sa (jan baki)
Mata kuji ku duka (jan baki)
A silar kun daukaka (jan baki)
Mai gida yazo haka (jan baki)
Lallaba ki saka masa (jan baki)
Kwalliyar ki ki saka masa (jan baki)
Jan baki ki-ki
Jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Mata ku saka masu jan baki
Naga mazan duka na doki
In suka ganku da jan baki
Ko gidan ma akwai baki
Lallaba sa jan baki
Kiyi kwalliyar ki shigan kirki
Cikar adon ki yana baki
Wata ko ba jan baki
In ka ganta kana dauki
Balle tasa jan baki
Mata a gurin baki
Jan baki ki-ki
Jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Farar mace tasa (jan baki)
Kuma yayi mata kyawu (jan baki)
Bakar mace tasa (jan baki)
Kumaa yayi mata kyawu (jan baki)
Gaye ka siyo mata (jan baki)
Koko ta siya maka (jan baki)
In kaki ka kai mata (jan baki)
Wani zaya siya mata (jan baki)
Daga nan kuma kayi bata (jan baki)
Ta barka cikin kwanta (jan baki)
Dan kai ka jibita (jan baki)
Kaki zuwa sai mata jan baki

Yauwah, Auta Waziri kuke ji malam

Jan baki ki-ki
Jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Namijin bawan mata
Wani ko bawan gata
Wani ma na aiki ne
Ba'a son shi nace mata
Ku tsaya kuji yanmata
So da gaske fa shine so
Kar ku yarda ku dauko so ku mai dashi wankin soso
Wai na wanke shi
Ko kuma kaji na tatse shi
Bayan soyayyah tasa ta gaskiya ne yayi duba
Ke kuma kin ce "eh" kin duba ba zaki yada ba
Toh mai yasa haka ne?
Kinsan da gaske so haka ne
Kin tsara kwalliya da jan bakin nan domin sa ne
Da yazo sai yaga (jan baki)
Kin daukin adon fada (jan baki)
Baya so kuyi fada (jan baki)
Komai in kin fada (jan baki)
Baya so ayi rada (jan baki)
Kin dauki salo haka (jan baki)
Wasu sun ce mallaka (jan baki)
Mata da ado (jan baki)
Bana sai da adon (jan baki)
Gayu a bido (jan baki)
Mata a fito (jan baki)
A dauki adon (jan baki)
Asa leshi (jan baki)
A sanya atamfa (jan baki)
Ko kuma sanya abaya (jan baki)
Mata ku fito (jan baki)
Mata da ado (jan baki)
Jan baki ki-ki
Jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki ki-ki
Jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki
Mata ku saka masu jan baki ki-ki
Jan baki

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель