Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Nakamu текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Nakamu


Auta Waziri kuke ji malam
Prince production
Dama dai kin fahimci zance na
Soyayya ce nazo mu dan auna
Kin san yarda zuciya ta ke kuna
Kan so sai ta kasa amfana
Amman bai hani na soyayya
Tsoro bai dago a tarayyar kauna
Kin bari nakamu
Kin sani nakamu
(Kin sani nakamu)
Kin bari nakamu
Kin sani nakamu
Hakan ya sa bani so in barki
Kin san da so shi ake wa shawki
Yawon sa koh ya darar wa tafki
Da zaki gane irin sanki bani maki
A yanzu banda wata diyyar dama tafi ki
Jiki da zuciya na baki mallakin ki
Mai san tabaki koh bai so dani mu shirya
Nakamu
Nakamu
Kin sani nakamu
(Kin sani nakamu)
Kin bari nakamu
Kin sani nakamu

Ashe gishiri yana kama da siga ne
Ya ban tazara a bai hana binne mutane
Kamar madara a sha shi in da zuma ne
Ashe son maso wani koshin wahala ne
Idan kin aminta zoki zauna muyi zane
In nuna ki yanzu zana shaida wa mutane
A kan sanki nai niyyar in zan zaga biranai
Koda zan zamo abun kyama ga mutane
Kin bari nakamu
Kin sani nakamu
Kin bari nakamu
Kin sani nakamu
Da shakuwa da rabbuwa suna alaka ne
Da samuwa dan mantuwa sillar dalili ne
Da zabuwa da beguwa dukka halitta ne
Amman ki san so kalar sa tayi daban
Mene kike so? Masoyiya ki fada
Idan bukata ce gare ni tayi kadan
Na mallaka maki dukka zuciya
Kin bari nakamu
Kin sani nakamu
Kin bari nakamu
Kin sani na kamu
(Kin bari nakamu)
(Kin sani nakamu)
Sultan

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель