Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Madubi текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Na Taka Kaya (Album)


Auta Waziri kuke ji
MB on the beat
An san zuma da zaki
Amma bazai cuta man ba
Shi koh siga da zaki
Amma cikinsa da cutarwa
Dafi na so da zafi
Ba a hada da madaci ba
Shi mai yawwan tinani
Jininsa bazai ki yayai hawa
Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so
Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so
A kace, "So cuta ne"
Da naki na yarda
Silar ki ni na gane
Kuma na shaida
Ya zama dole in zana
In rubuta a takarda
Na dauki so kamar wasa
Bansan za ai haka ba
Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so
Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so

Madubin so

Madubin so

Madubin so

Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so
Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so
Shi alhaki kwikwiyo ne zai dawowa
Ita gaskiya dokin karfe duk mai yowa
Sanki a rai zanen dutse bai gogewa
Nasarace in sameki ni zanyi morewa

Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so
Kece madubi na
Madubin so
Kin zam madubi na
Madubin so

MB on the beat

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель