Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Masha Allah текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Na Taka Kaya (Album)


MB on the beat
Ashe labarin duniya
Mai rai shi ne zai san karshen
Ashe labarin duniya
Mai rai shi ne zai san karshen
Kai dai ka tsaftace burin ka
Sannan ka girmama tsarin ka
Kowa yana da bukatarsa
Kaima kana da bukatarka
Gamu dai ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah
Gamu dai ma sha Allah
Gamu dai Alhamdulillah
Gamu nan ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah
Gamu nan ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah

Duniya labari bamu ki kiran alkahairi ba
Rabbana ka tsaremu bamu nufin yin sharri ba
Wanda duk zai fimu da ita bazai yo nasara ba
Haka koh ka ki mu baka hana mu, mu samu ba
Shi masoyi dadi ne da shi bazaiyu na boye ba
In kana so na ina son ka ni bazan yi butulci ba
Ban zama kaza wanda zan ci a bakin goge ba
Ban zama ganga wanda sam-sam bai rike sirri ba
Bani sa riga ba wando ban nuna tsiraici ba
Rai da manya ko mai halin bazanyi mutunci ba
Gamu nan ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah
Gamu nan ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah
Shi ya gyara tunani na
Shi ya gyara tunani na
Ji gani da idanu na
Shi ya gyara tunani na
Shi na dauka gata na
Shi na baiwa komai na
Arziki da abinci na
Dukka basa hannu na
Shi ne ya kare ni (ma sha Allah)
In kunka duba ni (ma sha Allah)
Dan ban iyawa ni (ma sha Allah)
Wa ne ni?
Wanene ni? (Ma sha Allah)
Rabbi ya min kyauta (ma sha Allah)
Kuma bani boye ta (ma sha Allah)
Ubana da umma ta (ma sha Allah)
Budurwa ta ina son ta (ma sha Allah)
Kowa ya saurara (ma sha Allah)
Hankali ya sa lura (ma sha Allah)
Mai nema ya tattara (ma sha Allah)
Yan uwa ya ma kara (ma sha Allah)
Gamu nan ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah
Gamu nan ma sha Allah
Gamu nan Alhamdulillah

MB on the beat

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель