Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Kula Da Kanki текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Na Taka Kaya (Album)


Auta Waziri kuke ji malam
Ali Jita ne
Zakin waka
Abokaina kullum tsokanta sukayi in sun gani
Suna ta fadin wai wata ran ya zanayi in kin bar ni
Na fada musu tarayata dani dake ya dare mizani
Dan Allah karki yarda ki badani haka suka tsamani
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ya mukai dake ne?
Ya mukai dake?
Yan mata ya mukai dake ne?
Ya mukai dake?
Karki bari su oo su lalata ki
Ki kula da kanki
Mutunci ne zai sa a mutuntaki
Ya mukai dake?
Haba ya mukai dake ne?
Soyayya ta zama ciwo bakiyi magani ba
In kaga zara kaga wata gashi baki zo ba
Ki kula da kanki dan Allah ba sai na fada ba
Ki kula da kanki yarinya
Ki kula dani nima
Ya mukai dake?
Dan Allah ya mukai dake yan mata?
Ki kula da kanki yarinya
Ki kula da dani
Ki kula da kanki yarinya
Ki kula da dani
Yadda nake jinki a rai da wuya bazan mutu ba
In kika ce soyayyarmu ta yanke sam sam bata gaba
Me kika nema a gurina ne wanda ni sam ban miki ba?
Soyayya ni dake na soma koh baki san haka ba?
Bakone ni a fagen so ban shirya masa ba
In kin kyale ni ina zanje koh ban mutu ba
Amma kin sani cewa na rike maki alkwari
Don sananin soyayyarki ban ganin mata a gari
Koh a hakan yaci ki lura yazam kin alfahari
Sai ki kula
Dan Allah ki kula da kanki
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ki kula
Dan Allah ki kula min da kanki
Ga sakona-aa-aa dan Allah
Uhmm-mm-mm-mm-mm
Dan Allah ki kula min da kanki
Uhmm-mm-mm-mm-mm
Nace dan Allah ki kula min da kanki
Uhmm-mm-mm-mm-mm
Ga sakona dan ki kula min
Uhmm-mm-mm-mm-mm

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель