Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Ke Nake Gani текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: Ke Nake Gani


Auta waziri kuke ji mallam
Emmm!
Naji na gani in zan baki lokaci na
Tunda kinka nuna qauna dare da rana
Baki nuna so domun arziki na
Kinkan tsaremutunci ko bakia gabana
Ke nake gani
Ke nake gani
Kenake gani, to bani kulla kowa!
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, toh bani kullah kowa
Kenake gani
Kenake gani
Kenake gani, ya mai farin jini
Kenake gani
Kenake gani
Kenake gani, ya mai farin jini
Kayi sanani
Kayi qwarjini
Kayi kyan gani, tauraron zuciyata
Hannuwa na miqo, riqesu suyi qarko
Ayimuna baiko, musha buki na Aure
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, toh bani kullah kowa
Ke nake gani
Ke nake gani
Kenake gani, ya mai farin jini
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, toh bani kullah kowa
Nasan so yana da zaqi, kuma yanada daci
Ana farin ciki, cikin saar da qunci
Damua yazo, ka kasa cin abinci
Yasaka laulayin jiki, har ka kasa barci
Naga damua
Naqi shan rua
Kin zamo jini jikina yaruwa
Ke nake gani
Ke nake gani
Kenake gani, to bazan kulla kowa!
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, toh bani kullah kowa
Kenake gani
Kenake gani
Kenake gani, ya mai farin jini
Kenake gani
Kenake gani
Kenake gani, ga mai farin jini
Bugun zucia, shi yake sake wayar jini
Aso na riqe ka nasani, baka yadani
Alamunka sun gwada hakan, zaka je dani
Ko an nuna lefukanka, to, ni bana gani
Don kayimin nagata, baka kulla mata
Ko na shige cikin duhu, kana cire ni haske!
Ke nake gani
Ke nake gani
Kenake gani, to bani kulla kowa!
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, toh bani kullah kowa
Akanki nake misaliii ke kika fi ban kula
Kin maida so dalili, kika zamo silla
Da wayoo nazo gareki, sai nazomo dila
Nazam mamallainki, bakida matsala
Kinyi qoqari
Kinyi haquri
Kinjuri wa masu qi,kin tsaya gurina
Kenake gani
Kenake gani
Kenake gani, ya mai farin jini
Kai nake gani
Kai nake gani
Kai nake gani, toh bani kullah kowa
Kenake gani
Kenake gani
Kenake gani, ya mai farin jini

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель