Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Nasoki текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: KEWA ALBUM


Auta Waziri kuke ji malam
Prince production
Na soki, kin so ni bazan so ki butulce ba
Na saba, da ganinki bazan rintsa idanu ba
Alkairin ki na tuno bazai gogu a raina ba
Hasken ki yana nan zahiri ba zaya disashe ba

Na saba inji bayanin ki tun a karon farko
Ta yadda kike nunan kauna ko nayi sama zama zan sakko
Koda na hangi alama kece ka dadan karko
Na so ne in cika burin ki ba daga baki ba
Ahh, ba daga baki ba

Allah shine mahalicci, mai iko duka kan kowa
Abinda yaso, in har ya nufa ba mai chanzawa
A cikin kudurar sa yake kyauta bamai kwace wa
Idan ya kashe ba mai rayawa tuni nayi farki
Allah
Allah mun gode maka

Nidai nasani ina kaunar ki a zuci ne da bakina
Idan har nayi akasin haka na raina iyaye na
Da bukatar in kula ne dake har ya tsawon raina
Ammah kuma in Allah bai so ba ma yafe juna
Na soki
Na so muyi aure

Kin san ke 'ya mace ce mai kima bazan ki kwantace ba
Akwai ki da tsoron Allah zahirin ki nake duba
Karki yarda ki dauki batun da ba zaiyi kyawun karshe ba
Bawai don gina soyayyah ta zan fadi wanan ba

Nasoki, kin soni bazan so ki butulce ba
Na saba, da ganin ki bazan rintsa idanu ba

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель