Kishore Kumar Hits

Auta Waziri - Kalmar Rabuwa текст песни

Исполнитель: Auta Waziri

альбом: KEWA ALBUM


Auta Waziri kuke ji malam
Prince production (Prince production)
Na so mu sassanta ne
So cuta ne
Hadin mu yin Allah ne
Ba kowa ne ba
Yadda nasoki da farko
Da hakan kika dauko
Zamu dade muyi karko
Bamu saba ba
Komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da
Na rayuwa
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa

Kaga masoyi dan zo, ga wani labari
Tunda nasanka da farko, naji tari tari
Koda nasamu hakikar zance naji kai nai buri
Fita da irinka a raina wani babban ila ne
Komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Kece in ba wata ba
Kin san bazan dau wata ba
Ki fada mini me kika so, ni bazanaki ba
Koh kin koran ban tafi ba
Kumah bazana gaji ba
Dan nasan sanadin sone, bai wuce in tafi ba
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da
Na rayuwa
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa

Zana dada maka girma har da mukami
Zan haifa maka 'ya ma, ka kirata da ummi
Zan shinfida taburma, zauna maza linzami
Zan ajiyeka a damana, baka bini da shari ba
Komai tsada na rayuwa
Karda ki yarda furta kalma ta rabuwa
Nima komai tsada na rayuwa
Karda ka yarda ka furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da
Na rayuwa
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
Komai tsada, da-da-da
Karda mu yarda mu furta kalma ta rabuwa
Is prince on the mix

Поcмотреть все песни артиста

Другие альбомы исполнителя

YBN

2022 · сингл

Похожие исполнители

DJ Ab

Исполнитель